ilanguages.org

Hausa Phrases

Explore the examples below at your own pace. Choose a small set, recall it without looking, and return to it in your next practice session.

Hibarka!
What is your name?yaya sunanka/ki/ku?
Nice to meet younaji dadin haduwarmu!
How are you?ka/ki/kuna lafiya?
I'm good, thanksina lafiya kalau, na gode
And you?kai fa?/ke fa?/ku fa?

Language and Age Phrases

Do you speak (English/Hausa)?kana/kina jin turancin ingilishi?
Does she speak Chinese?tana jin harshen china?
A little bitka?an
How old are you?shekaran ka/ki/ku nawa?
I'm 33 years oldshekaruna talatin da uku
It was nice talking to youna ji dadin zancenmu
What do you mean?me kake nufi?
I don't understandban gane ba
I don't knowban sani ba
Sorryyi hakuri
What is that called in Hausa?yaya ake kiran wannan abin a hausa?
What does that word mean in English?me wannan ke nufi a turancin ingilishi?
Where are you from?daga ina kake/kike/kuke?
I'm from the U.Sdaga amurka nake
I'm Americanni ba'amurke ne
Where do you live?a ina kake/kike/kuke zaune?
I live in the U.Sina zaune a amurka
What do you do for a living?wace sana'a kake/kuke/kike?
I'm a studentni ?alibi ne
Can I help you?me kake bukata ne?
Can you help me?ko za ka taimake ni?
Where is the airport?ina filin jirgin sama?
Go straightmike
Thensa'an nan
Turn leftjuya hagu
Turn rightyi dama

Holiday Wishes Phrases

Happy birthdaytaya murnar ranar haihuwa
Happy new yearbarka da sabuwar shekara
Merry Christmasbarka da kirsemeti
Good luckallah bada sa'a
Congratulationsbarka
I have a reservationna kama ?aki
Do you have rooms available?kuna da ?akuna?
I would like a non-smoking roomina son ?akin da ba'a shan taba a cikinsa
How much it costs per night?nawa kudin dakin na kwana guda?
Waitersabis
How much is this?nawa ne wannan?
What is this?mene ne wannan?
Are you okay?lafiya kake.kike/kuke?
I need a doctorina bukatar likita
Helptaimako
Call the ambulancekira motar assibiti
Call the policekira 'yan sanda
I am sickba ni da lafiya

Learning guide

Fresh learning guides